Wednesday 13 January 2016

Nima Macece episode 4. Today 13 Jan 2016

Read previous Episode Last episode
Tace anma tukunna nawa zakaban yace 500k yayi!. Tace wacce yarinya ce wannan?. Tana kallon basant. Yace baruwanki. Ta kalleshi sannan ta ce no problem. Your work will be done. But money first. Yace 50% discount. Anan yabata kudin Yamike yashige da basant yana murmushi dariya yake sosai yanacewa smart ass!! yayinda bata dago ta kalleshiba. Zuwa yayi zai tabata ita kuma tamike cikin gurnani. Karka kuskura katabani!!!! Allah ya isa tsakanina dakai. Kakiyayi ranar mutuwanka. Kunnenta ya fizgo ki saurareni kiji banson taurin kai don zan iya la'antaki. Duk randa kika fara jininku na mata kisanar dani, sannan yau zan canza miki gida. Shiru tayi batace komaiba har yafice, wani sabon kuka ne ya kifce mata.

*Adda nazaune tayi tagumi wanda yabi jininta yayinda sarah tashigo madam you have a visitor adda har zatace a a. Saitace let her in!!. Matar tashigo sanye da coat daga ganinta kaga wayayyiya adda tamike tamika mata hannu suka gaisa sannan tace madam sunana ruky nazo ne gameda cikiyar yarki. Inada details akai. Anma sai naga kudin da akayi alkawari tukun adda cikin razana tace karki damu da kudin baiwar Allah don Allah kigayamin aina take. Aina basant take. Ba abunda bazanmiki ba kitaimaka. Tace easy madam!. Kira maigidanki tukun.
A tsorace adda takira alh. Tana sanar mishi cikin kuka da I'ina. Cikin hanzari yakaraso gida gaba daya duk hankalinsu yatashi rokonta suke tanuna musu. Tace kushiga muje. Suka shiga mota tanufi gidan basamude.
Cikin karfi ya fizgeta kimin sauri karkibatamin lokaci a mota yatusata ta booth suka bar gidan. Adaidai lokacin kuma su ruky da adda da alh. Sun yanko kwanan kenan. Basu lura dasuba. Gidan tanufa dasu. Inda alh. Yakira yan sanda da sojoji aka kewaye gidan caf. Kowa yayi tsit. Yayinda wani soja acikin speaker yace who ever is in the house you are all under arrest come out. Shiru akeji akarshe suka banke kofan shiru akeji. Sama da kasa baaga komaiba. Har dakin basant suka shiga anan adda taga takalminta da dankunnenta takara kidimewa wayyo Allah na! yata anan take rayuwa?. Jamaa kutaimaka kufitarmin yata. Ruky ce tarikota haj. Am sorry kiyi hakuri kuyi trusting dina zannemo muku ita . Dakyar aka janye adda suka fice gida!
Bincike mai tsanani agidan akayi anma basu samu wani hujja dazai kaisu ga samun kokuma bin su basamude ba.
 Yayinda su adda da alh yanzu sungama amincewa da ruky karshema alh cewa yayi tadawo gidansa da zama saboda tsaro kar wani abu yasameta. Hakan yasa tazama yargida. Adda na kwance a falo ruky tace haj. Yakamata agyra miki gashinki damuwa yahanaki luradashi. Saidatayi magana sau uku sannan adda taji. Hankalinta yayi nisa. Hakan yasa tace badamuwa zanje agyramin. Ruky tace ina gidannan tayaya zanbari kifita ?. Barin zo ingyra miki . Nan tagyra mata akai anan ta yanka gashin adda kadan tacusa acikin purse dinta. Sannan data lura wanda yakewa alh aski. Tadage dazama agunsa. Tamayar da aliyu abokinta. Watarana alh yace yamasa aski bayan yagama yamike yafice. Tace aliyu please kadan karbomun ruwa nasha fitansa keda wuya takwashe gashin ta tusa a jakanta. Bayan yadawo tace barinje nadawo. Bata nufi ko inaba sai gidan da basamude suka koma. Tana shiga dagudu yarungumeta itakuwa cewa take mission accompolished!!!. Yace i trust u. Nanfa suka sha soyayyansu sannan tace saurame?. Yace jininta!!!. Tace dolene saina haila?. Yace ae wlh. Haka suka zauna yana lura da take taken basant don bata fashin sallah. Hakan yabashi daman lura da ita. Watarana yags batayi sallahba hakan yasa yashigo sannan yace ungo wannan zanin jeki samin jininki. Ko kallonsa batayiba. Damkota yayi ya kwalawa ruky kira kizo nan tazo itada sauran yaran basamude. Suka danneta zai kwaye mata kaya ruky tace a a kaikuwa. Tsaya mana ungu tsumman kacusa kanka kacire dakanka. Yakarba suka ciro jinin . Basant kuwa kukanma yaki fita na zuci takeyi. Jira take ta hadiye rai ta mutu. Ahaka suka fice suka nufi gun boka nan yayita mamaki yace lallai nayadda kanada kwanya. Haka yamusu aiki. Yace kaje mun mantar da ita komai ko tagansu bazata gane suba!! Sukayi godiya suka fice. To be continue....
 Add 08066680993 for more updates and other stories on whatsapp.




Feel Free To Comments Here...

No comments:

Post a Comment